[ { "title": "Mene ne Yahweh ya yi da Masarawa?", "body": "Ya kashe ɗan farin na mutum dana dabbobi na Masar ya kuma aika da alamu da al'ajibai gãba da Fir'auna da dukkan barorinsa." } ]