ha_psa_tq_l2/135/05.txt

6 lines
229 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin ya sani game da Yahweh?",
"body": "Ya sani cewa Yahweh mai girma ne, yafi dukkan alloli, kuma ko mene ne Yahweh ya ke marmari yakan yi shi a cikin sama, da ƙasa, da kuma a cikin ruwaye."
}
]