[ { "title": "Mene ne marubucin ya sani game da Yahweh?", "body": "Ya sani cewa Yahweh mai girma ne, yafi dukkan alloli, kuma ko mene ne Yahweh ya ke marmari yakan yi shi a cikin sama, da ƙasa, da kuma a cikin ruwaye." } ]