ha_psa_tq_l2/135/03.txt

6 lines
204 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne ya kammata bayin Yahweh su yabi kuma raira ga Yahweh?",
"body": "Ya kammata su yabi Yahweh domin shi nagari ne, kuma ya kammata su raira domin yana da ƙyau a yi haka."
}
]