[ { "title": "Don mene ne ya kammata bayin Yahweh su yabi kuma raira ga Yahweh?", "body": "Ya kammata su yabi Yahweh domin shi nagari ne, kuma ya kammata su raira domin yana da ƙyau a yi haka." } ]