ha_psa_tq_l2/132/03.txt

6 lines
213 B
Plaintext

[
{
"title": "Dauda yayi wa'adi cewa ba zai shiga gidan sa ba ko yayi barci ba sai ya yi mene ne?",
"body": "Ya ce ba zai yi barci ba sai na samawa Yahweh wuri, rumfar sujada domin Maɗaukaki na Yakubu."
}
]