[ { "title": "Dauda yayi wa'adi cewa ba zai shiga gidan sa ba ko yayi barci ba sai ya yi mene ne?", "body": "Ya ce ba zai yi barci ba sai na samawa Yahweh wuri, rumfar sujada domin MaÉ—aukaki na Yakubu." } ]