ha_psa_tq_l2/132/01.txt

6 lines
206 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin ya roka Yahweh ya tuna?",
"body": "Ya roki Yahweh ya tuna da dukkan ƙuncin Dauda, yadda ya rantse wa Yahweh, da kuma yadda yayi wa'adi ga Mai Iko Dukka na Yakubu."
}
]