[ { "title": "Mene ne marubucin ya roka Yahweh ya tuna?", "body": "Ya roki Yahweh ya tuna da dukkan ƙuncin Dauda, yadda ya rantse wa Yahweh, da kuma yadda yayi wa'adi ga Mai Iko Dukka na Yakubu." } ]