ha_psa_tq_l2/125/01.txt

14 lines
516 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne waɗanda sun dogara ga Yahweh kamar?",
"body": "Suna nan kamar dutsen Sihiyona, marar jijjiguwa kuma mai dawwama har abada."
},
{
"title": "Ga mene ne marubuci ya kwantata yadda Yahweh ya kewaye mutanensa? ",
"body": "Marubucin ya kwantata yadda Yahweh ya kewaye mutanensa kamar duwatsu wanda kewaye Yerusalem, yanzu da har abada."
},
{
"title": "Mene ne ba za ta yi mulki ba a ƙasar mai adalci?",
"body": "Sandar mulkin mugunta ba za ta yi mulki ba a ƙasar mai adalci."
}
]