[ { "title": "Mene ne waɗanda sun dogara ga Yahweh kamar?", "body": "Suna nan kamar dutsen Sihiyona, marar jijjiguwa kuma mai dawwama har abada." }, { "title": "Ga mene ne marubuci ya kwantata yadda Yahweh ya kewaye mutanensa? ", "body": "Marubucin ya kwantata yadda Yahweh ya kewaye mutanensa kamar duwatsu wanda kewaye Yerusalem, yanzu da har abada." }, { "title": "Mene ne ba za ta yi mulki ba a ƙasar mai adalci?", "body": "Sandar mulkin mugunta ba za ta yi mulki ba a ƙasar mai adalci." } ]