ha_psa_tq_l2/122/04.txt

10 lines
301 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne kabilun suna tafiya Yerusalem? ",
"body": "Kabilun suna Yerusalem su bada godiya ga sunan Yahweh."
},
{
"title": "Don mene ne shugabanen na zaune akan kursiyoyin cikin Yerusalem?",
"body": "Shugabanen na zaune akan kursiyoyin domin hukunci domin gidan Dauda."
}
]