[ { "title": "Don mene ne kabilun suna tafiya Yerusalem? ", "body": "Kabilun suna Yerusalem su bada godiya ga sunan Yahweh." }, { "title": "Don mene ne shugabanen na zaune akan kursiyoyin cikin Yerusalem?", "body": "Shugabanen na zaune akan kursiyoyin domin hukunci domin gidan Dauda." } ]