ha_psa_tq_l2/121/03.txt

14 lines
433 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Yahweh zai taimaka wa marubucin?",
"body": "Yahweh ba zai bar sawun marubucin ya zãme ba kuma zai kiyaye shi. "
},
{
"title": "Mene ne marubuci ya ce mai lura da Isra'ila ba zai taɓa yi ba?",
"body": "Mai lura da Isra'ila ba zai taɓa gyangyaɗi ba ko barci."
},
{
"title": "Wane ne mai lura da Isra'ila da inuwa?",
"body": "Yahweh ne mai lura da Isra'ila da kuma inuwa a hannun damansu."
}
]