[ { "title": "Yaya Yahweh zai taimaka wa marubucin?", "body": "Yahweh ba zai bar sawun marubucin ya zãme ba kuma zai kiyaye shi. " }, { "title": "Mene ne marubuci ya ce mai lura da Isra'ila ba zai taɓa yi ba?", "body": "Mai lura da Isra'ila ba zai taɓa gyangyaɗi ba ko barci." }, { "title": "Wane ne mai lura da Isra'ila da inuwa?", "body": "Yahweh ne mai lura da Isra'ila da kuma inuwa a hannun damansu." } ]