ha_psa_tq_l2/120/01.txt

10 lines
325 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi sa'ad da marubuci ya yi kira a cikin ƙunci?",
"body": "Marubuci ya ce cewa Yahweh ya amsa masa."
},
{
"title": "Mene ne marubuci yana rokon Yahweh ya yi domin raisa?",
"body": "Marubuci yana rokon Yahweh ya ƙwato raisa daga waɗanda ke karya kuma da ruɗi da leɓunansu. "
}
]