[ { "title": "Mene ne Yahweh ya yi sa'ad da marubuci ya yi kira a cikin ƙunci?", "body": "Marubuci ya ce cewa Yahweh ya amsa masa." }, { "title": "Mene ne marubuci yana rokon Yahweh ya yi domin raisa?", "body": "Marubuci yana rokon Yahweh ya ƙwato raisa daga waɗanda ke karya kuma da ruɗi da leɓunansu. " } ]