ha_psa_tq_l2/12/06.txt

14 lines
487 B
Plaintext

[
{
"title": "Kalmomin Yahweh kamar menene yake?",
"body": "Kalmomin Yahweh na da tsabta kamar azurfa da aka narkar a tanderun wuta kuma a ka tace har sau bakwai."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya yi da mutanen kirki?",
"body": "Ya roƙi Yahweh ya kiyyaye kuma ya tsare su daga muguwar tsara har abada."
},
{
"title": "Mene ne ya sa mugaye na tafiya a ko'ina?",
"body": "Mugaye suna tafiya ko'ina a lokacin da mugunta ke daukaka a cikin 'yan adam."
}
]