[ { "title": "Kalmomin Yahweh kamar menene yake?", "body": "Kalmomin Yahweh na da tsabta kamar azurfa da aka narkar a tanderun wuta kuma a ka tace har sau bakwai." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya yi da mutanen kirki?", "body": "Ya roƙi Yahweh ya kiyyaye kuma ya tsare su daga muguwar tsara har abada." }, { "title": "Mene ne ya sa mugaye na tafiya a ko'ina?", "body": "Mugaye suna tafiya ko'ina a lokacin da mugunta ke daukaka a cikin 'yan adam." } ]