ha_psa_tq_l2/119/99.txt

6 lines
184 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me marubucin ya ce yana da sani fiye da dukkan malamaisa?",
"body": "Yana da sani fiye da dukkan malamaisa, don yana tunani akan alƙawaran umarnan Yahweh."
}
]