[ { "title": "Don me marubucin ya ce yana da sani fiye da dukkan malamaisa?", "body": "Yana da sani fiye da dukkan malamaisa, don yana tunani akan alƙawaran umarnan Yahweh." } ]