ha_psa_tq_l2/119/93.txt

6 lines
186 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me marubuci ba zai taɓa mantawa da umarnan Yahweh ba?",
"body": "Ba zay taɓa mantawa da umarnan Yahweh ba, gamma ta wurinsu ne Yahweh ya kiyaye shi da rai."
}
]