[ { "title": "Don me marubuci ba zai taɓa mantawa da umarnan Yahweh ba?", "body": "Ba zay taɓa mantawa da umarnan Yahweh ba, gamma ta wurinsu ne Yahweh ya kiyaye shi da rai." } ]