ha_psa_tq_l2/119/117.txt

6 lines
219 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me ne Yahweh ya ƙi dukkan waɗanda suka ratse daga umarninsa?",
"body": "Ya ƙi dukkan waɗanda suka ratse daga umarninsa, domin waɗancan mutanen masu yaudara ne kuma ba abin dogara ba ne."
}
]