[ { "title": "Don me ne Yahweh ya ƙi dukkan waɗanda suka ratse daga umarninsa?", "body": "Ya ƙi dukkan waɗanda suka ratse daga umarninsa, domin waɗancan mutanen masu yaudara ne kuma ba abin dogara ba ne." } ]