ha_psa_tq_l2/118/26.txt

10 lines
291 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubuci ya ce ya kamata mutane su yi da hadaya? ",
"body": "Ya kamata su ɗaure hadaya da igiyoyi a ƙohonnin bagadi."
},
{
"title": "Mene ne marubuci ya ce zai yi domin Yahweh shi Allahnsa?",
"body": "zai bada godiya ga Yahweh, kuma zai ɗaukaka shi."
}
]