[ { "title": "Mene ne marubuci ya ce ya kamata mutane su yi da hadaya? ", "body": "Ya kamata su ɗaure hadaya da igiyoyi a ƙohonnin bagadi." }, { "title": "Mene ne marubuci ya ce zai yi domin Yahweh shi Allahnsa?", "body": "zai bada godiya ga Yahweh, kuma zai ɗaukaka shi." } ]