ha_psa_tq_l2/115/01.txt

6 lines
219 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin wane dalilin ne Dauda ya yi addu'a ga Yahweh da zai kawo daraja ga sunan Yahweh?",
"body": "Ya roka Yahweh ya kawo daraja ga sunansa domin alƙawarin amincinsa domin kuma isar amincewarsa."
}
]