[ { "title": "Domin wane dalilin ne Dauda ya yi addu'a ga Yahweh da zai kawo daraja ga sunan Yahweh?", "body": "Ya roka Yahweh ya kawo daraja ga sunansa domin alƙawarin amincinsa domin kuma isar amincewarsa." } ]