ha_psa_tq_l2/112/01.txt

6 lines
206 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya faru da zuriyar mutum da yana biyaya da Yahweh kuma wanda ya ke jin daɗin dokokinsa sosai?",
"body": "Zuriyarsa zasu zama cike da iko a duniya kuma zasu zama da albarka."
}
]