[ { "title": "Mene ne ya faru da zuriyar mutum da yana biyaya da Yahweh kuma wanda ya ke jin daÉ—in dokokinsa sosai?", "body": "Zuriyarsa zasu zama cike da iko a duniya kuma zasu zama da albarka." } ]