ha_psa_tq_l2/111/07.txt

10 lines
254 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya za a kiyaye umarnin Yahweh?",
"body": "Dukkan umarninsa za kiyaye su da aminci kuma da kyau."
},
{
"title": "Yaya ne marubuci ya kwatanta sunan Yahweh?",
"body": "Marubuci ya ce, \"Tsarki da ban mamaki ne sunansa.\""
}
]