[ { "title": "Ta yaya za a kiyaye umarnin Yahweh?", "body": "Dukkan umarninsa za kiyaye su da aminci kuma da kyau." }, { "title": "Yaya ne marubuci ya kwatanta sunan Yahweh?", "body": "Marubuci ya ce, \"Tsarki da ban mamaki ne sunansa.\"" } ]