ha_psa_tq_l2/111/01.txt

10 lines
289 B
Plaintext

[
{
"title": " Ina ne marubuci yace zai bada godiya ga Yahweh da dukkan zuciyarsa?",
"body": "Za ya bada godiya ga Yahweh a cikin taron masu adalci, a cikin tattaruwarsu."
},
{
"title": "Har yaushe ne adalcinYahweh zai dawwama? ",
"body": "Adalcinsa zai dawwama har abada."
}
]