[ { "title": " Ina ne marubuci yace zai bada godiya ga Yahweh da dukkan zuciyarsa?", "body": "Za ya bada godiya ga Yahweh a cikin taron masu adalci, a cikin tattaruwarsu." }, { "title": "Har yaushe ne adalcinYahweh zai dawwama? ", "body": "Adalcinsa zai dawwama har abada." } ]