ha_psa_tq_l2/109/14.txt

10 lines
353 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene Dauda ya roka daga Yahweh domin tunawa da miyagu? ",
"body": "Dauda ya roka cewa Yahweh ya datse tunawa makiyansa daga duniya."
},
{
"title": "Don me ne Dauda ya roka Yahweh ya datse tunawarsu?",
"body": "Dauda ya yi addu'a cewa Yahweh da zai yi wanna saboda mutumin nan bai kula daya nuna wani alƙawarin aminci ba."
}
]