[ { "title": "Mene Dauda ya roka daga Yahweh domin tunawa da miyagu? ", "body": "Dauda ya roka cewa Yahweh ya datse tunawa makiyansa daga duniya." }, { "title": "Don me ne Dauda ya roka Yahweh ya datse tunawarsu?", "body": "Dauda ya yi addu'a cewa Yahweh da zai yi wanna saboda mutumin nan bai kula daya nuna wani alƙawarin aminci ba." } ]