ha_psa_tq_l2/108/03.txt

6 lines
168 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya girman da Dauda ya ce alƙawarin amincin Yahweh yake? ",
"body": "Dauda ya ce cewa alƙawarin amincin Yahweh mai girma ne sama da sammai. "
}
]