[ { "title": "Yaya girman da Dauda ya ce alƙawarin amincin Yahweh yake? ", "body": "Dauda ya ce cewa alƙawarin amincin Yahweh mai girma ne sama da sammai. " } ]