ha_psa_tq_l2/107/41.txt

10 lines
397 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne dukkan mugunta zasu yi sa'ad da masu adalci sun dubi kariyan Yahweh su kuma yi murna? ",
"body": "Dukkan mugunta zata rufe bakinta. "
},
{
"title": "Wane ne marubuci ya yi kira ya yi la'akari da waɗannan abubuwa?",
"body": "Marubuci yayi kira ga duk mai hikima ya yi la'akari da waɗannan abubuwa ya kuma yi tunani bisa ayyukan Yahweh na alƙawarin aminci."
}
]