[ { "title": "Mene ne dukkan mugunta zasu yi sa'ad da masu adalci sun dubi kariyan Yahweh su kuma yi murna? ", "body": "Dukkan mugunta zata rufe bakinta. " }, { "title": "Wane ne marubuci ya yi kira ya yi la'akari da waɗannan abubuwa?", "body": "Marubuci yayi kira ga duk mai hikima ya yi la'akari da waɗannan abubuwa ya kuma yi tunani bisa ayyukan Yahweh na alƙawarin aminci." } ]