ha_psa_tq_l2/107/33.txt

6 lines
187 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi da ƙasa mai bada 'ya'ya saboda muguntar mutanenta?",
"body": "Ya maida ƙasar mai bada 'ya'ya zuwa bakararen wuri saboda muguntar mutanenta."
}
]