[ { "title": "Mene ne Yahweh ya yi da ƙasa mai bada 'ya'ya saboda muguntar mutanenta?", "body": "Ya maida ƙasar mai bada 'ya'ya zuwa bakararen wuri saboda muguntar mutanenta." } ]