ha_psa_tq_l2/107/31.txt

6 lines
177 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina ne mutane ya kamata su ɗaukaka su kuma yabi Yahweh? ",
"body": "Ya kamata su ɗaukaka shi cikin taron mutane su kuma yabe shi a majalisar dattawa. "
}
]