[ { "title": "Ina ne mutane ya kamata su ɗaukaka su kuma yabi Yahweh? ", "body": "Ya kamata su ɗaukaka shi cikin taron mutane su kuma yabe shi a majalisar dattawa. " } ]