ha_psa_tq_l2/107/23.txt

6 lines
203 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne mutane wadan suka yi tafiya bisa teku cikin jiragen ruwa suka kuma yi sana'o'i bisa tekuna su gani a Yahweh? ",
"body": "Sun ga ayyukan Yahweh da al'ajibansa bisa tekuna."
}
]