[ { "title": "Mene ne mutane wadan suka yi tafiya bisa teku cikin jiragen ruwa suka kuma yi sana'o'i bisa tekuna su gani a Yahweh? ", "body": "Sun ga ayyukan Yahweh da al'ajibansa bisa tekuna." } ]