ha_psa_tq_l2/106/47.txt

6 lines
199 B
Plaintext

[
{
"title": "Don wane manufa ne Yahweh zai tattaro Isra'ila daga cikin al'ummai?",
"body": "Za ya tattaro su domin su ba da godiya ga sunansa mai tsarki su kuma yi ɗaukaka cikin yabonsa."
}
]