[ { "title": "Don wane manufa ne Yahweh zai tattaro Isra'ila daga cikin al'ummai?", "body": "Za ya tattaro su domin su ba da godiya ga sunansa mai tsarki su kuma yi É—aukaka cikin yabonsa." } ]