ha_psa_tq_l2/105/09.txt

10 lines
387 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene alƙawarin da marubuci ya ce Allah yana tunawa a cikin ransa?",
"body": "Allah yana tunawa a cikin ransa alƙawrin da yayi da Ibrahim da kuma rantsuwarsa ga Ishaku."
},
{
"title": "Mene ne madawwamin alƙawari da Yahweh yayi da Isra'ila?",
"body": "Yahweh yayi madawwamin alƙawari da Isra'ila ya basu ƙasar Kan'ana a matsayin ƙasarsu na gãdonsu."
}
]